Na Yiwa Mahaifiyata Wani Abu Da Ta Kasa Mantawa | Waye Malam Daurawa 05 ​⁠

Описание к видео Na Yiwa Mahaifiyata Wani Abu Da Ta Kasa Mantawa | Waye Malam Daurawa 05 ​⁠

Tambayoyi

1.Mahaifiyar Malam Da Tasirinta A Rayuwarsa.
2. Shin Ko Malam Yayi Karatun Boko

A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica

Комментарии

Информация по комментариям в разработке